Need To Contact Me :- +2349021664821

Saturday, August 11, 2018

Zaben jihar Katsina: Mutane sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zabe tsakanin yaya da kaninsa

INEC ta kaddamar da zaben Kastina ta Arewa domin maye gurbin kujeran a majalisae dattawa - Ana gudanar da wannan zabe ne sakamakon rasuwar Sanata Mustapha Bukar wanda...

Jaruma Maryam Booth tana mai alfahari da mahaifiyar ta kamar yadda hoton su tare ya bayyana.

Uwa da diya  (Instagram/officialmaryambooth) Sanin kowa ne cewa jaruma diyar tsohuwar jaruma ce cikin dangin jarumai da suka raya masana'antar kannywood. Jaruma...

Ahmad Musa ya samu kyakkyawar tarba daga larabawan kasar Saudiyya

Fitaccen dan wasan kwallon kafar nan na tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya watau Super Eagles mai suna Ahmad Musa ya bayyana matukar jin dadin sa da irin kyakkyawar...

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare iyalen ta

 (Instagram/rahamasadau) Kafin hutun karshen mako ya kankama kalli wasu kayatattun hotunan fitacciyar jarumar Kannywod Rahama Sadau tare da Iyalen ta. Hotunan...

Friday, August 10, 2018

Hotunan Rabiu Rikadawa da yayi shigan yan daudu

Kamar Dai Gasiya, Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa kenan a wadannan hotunan inda aka mai kwalliya irin ta mata a cikin wani shirin fim da ya fito, da yawan mutane...