Hukumar dake kula tare da hani ga ta’ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) a Jigawa ta kama wani mutumi daukeda makamai a hanyarsa ta zuwa jihar Benue. Mataimakin shugaban hukumar ta NDLEA a Jigawa, Oko Micheal ya bayyana hakan ga manema labarai a aranar Talata, 6 ga watan Fabrairu a garin Dutse, babban birnin jihar... MR. Okoyace jami’in hukumar ta NDLEA na gudanar da ayyukansu kamar yadda suka saba a hanyar Jahun-Gujungu inda aka kama mai laifin. A cewar hukumar, nan bada jimawa ba za a mika mai laifin da abubuwan da aka kwace i'zuwa hukumar yan sanda domin ci gaba da bincike. Salisu Mahmouda, yace shi dan asalin jihar Kaduna ne. Yayi makaranta a Nasarawa inda daga baya ya shiga harkan kwasan karafuna tsakanin Nasarawa da jihar Benue. Ya ce wasu yan kabilar Tiv guda biyu da Fulani ne suka bukaci ya kawo masu makamai, kuma sannan ya samu wanda yakera masa makaman a kauyen Labara dake Kano.,,,
Soure: http:HausaNaij.com
kada ku manta kuyi sharing dinsa
No comments:
Write Comments