Wannan hoton wata kiristace da aka
kama sanye da Hijabi da Nikabi tayi
satar kayayyaki ta boye a ciki, bayan da
a ka kamata aka cire hijabin da nikabin
data saka sai aka ga kros a wuyanta
kuma ta tabbatar da cewa ita kiristace. Lamarin ya farune a jihar Sakkwato
kamar yanda wani me shafin Facebook
ya bayyana, ya kara da cewa tana
hannun 'yan sanda dan daukar hukuncin
da ya dace a kanta.