Need To Contact Me :- +2349021664821

Monday, February 4, 2019

MUSIC:- Dr BeeKing -Gwani Neh


Arewa Empire Tha Northern Hip-hop maestro, Dr BeeKing Aka
Mr Tashin Kai he came with a brand new and thrilling hip-hop joint he titles “Gwani Neh” meaning “The Legend” in hausa.
The song is defining Rap itself, I’m sure this track will take tha level of Hausa Rap’s up.
Produce by the baddest producer Tee Dady. Enjoy!

MUSIC:- Queen Zeeshaq -Hajiya Babba


Queen Zeeshaq is back again with a Banger,
 she dedicate this single to all Her Fans 
“Ana Tare Family” 
Titled Her Music “Hajiya Babba


         Download Music Now

Sunday, February 3, 2019

PICTURE:- Kalli Yanda Wani Yayi Zanen Jaruma Rahama Sadau

tw
jaruma Rahama
Sadau kenan a wannan zanen da aka
mata ta haskaka, kamar hoton gaske Munayi mata Fatan Alheri.

NEWS:- Nafison Na Auri Talaka - Inji Jaruma Jamila Nagudu

tw
Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila
Nagudu ta bayyana cewa ba ta son
auren me kudi a wata hira da tayi da
kafar sadarwa ta Kannyflix. Jamila a cikin wata hira da Kannyflix
yayi da ita ta bayyana cewa bata son
auren me kudi sosai saboda tana son
mutumin da be da kwaramniya da yawa
akanshi, wanda zai bata lokacinta a
matsayin matarshi. Ta kuma ce bata son auren talaka
shima amma dai wanda zai bata
kulawa yanda ya kamata yafi

PICTIRES:- Kalli Hotunan Yanda Buhari Ya Kaddamar Da Rijiyar Man Fetur Na Farko A Yankin Arewa

tw
A yanzu dai shima yankin Arewa da
yake shan gori akan man fetur ya
shiga sahun masu samar da man
fetur a kasarnan, wannan ya
tabbatane yau, Asabar bayan da
shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara hakar man ta
yanda har za’a iya sayar dashi a
yakin jihar Bauchi da Gombe. Wasu manyan jami’an gwamnati da
suka hada da shugaban rukunin
kamfanin mai na kasa, NNPC,
Maikanti Baru da karamin ministan
mai, Ibe Kachikwu, gwamnan
Gombe, Ibrahim H. Dankwambo, gwamnan Bauchi? Muhammad A.
Abubakar dadai sauransu Sun samu
halartar wajan.
tw
tw
tw