yake shan gori akan man fetur ya
shiga sahun masu samar da man
fetur a kasarnan, wannan ya
tabbatane yau, Asabar bayan da
shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara hakar man ta
yanda har za’a iya sayar dashi a
yakin jihar Bauchi da Gombe. Wasu manyan jami’an gwamnati da
suka hada da shugaban rukunin
kamfanin mai na kasa, NNPC,
Maikanti Baru da karamin ministan
mai, Ibe Kachikwu, gwamnan
Gombe, Ibrahim H. Dankwambo, gwamnan Bauchi? Muhammad A.
Abubakar dadai sauransu Sun samu
halartar wajan.
No comments:
Write Comments