Showing posts with label Al ajabi. Show all posts
Showing posts with label Al ajabi. Show all posts
Sunday, December 16, 2018
NEWS:- Ta Musulunta Bayan Tayi Shekara 6 Tana Bincike akan Addinin Musulunci
Allah me shirya wanda yaso, wannan
baiwar Allahn ta bayyana cewa ta shafe
shekaru 6 tana bincike akan addinin
Musulunci kuma akarshe ta gano gaskiya
ta karbi karmar shahada. Ta kara da cewa tana godiya ga dukkan
wadanda suka taimakamata har ta kawo
zuwa yanzu. Muna fatan Allah ya kara fahimtar da ita
addini ya kuma karo mana irinta.
Thursday, October 25, 2018

VIDEO Abun mamaki ku kalli yadda turawan nan suke magana da yaren hausa
Abun mamaki ku kalli yadda turawan nan
suke magana da yaren hausa
Ku danna blue rubutun kasa dan sauke DOWNLOAD VIDEO
Karanta kuji 👌
› yadda zaka samu dollar $150 a saukake a Internet batare da ko Naira, Amma masu android da computer
Subscribe to:
Posts (Atom)
