Need To Contact Me :- +2349021664821

Showing posts with label MTN. Show all posts
Showing posts with label MTN. Show all posts

Tuesday, April 16, 2019

Yanda Zakayi Browsing Kyauta A Layin MTN

Yanda Zakuyi Free Browsing a Layin MTN 
 Ta Hanyar Amfani Da 24clan VPN Pro 100mb A Kowace Rana

Assalamu'alaikum Barkan Mu da wannan lokaci bayan haka, Ayau muna tafe da Sabon VPN wanda zai baku damar kowace rana zakuyi Browsing har adadin 100mb A kowace rana.

Da farko kuje Google Playstore kuyi download na 24clan VPN Pro

Danna Link Dake Anan Qasa domin Saukowa Dashi Izuwa Wayarku

https://play.google.com/store/apps/details?id=net.team24clan.vpn_android

Bayan Kun sauke Manhajar 24clan VPN Pro A wayar ku saiku budeshi, bayan ya bude zakuga Wani Guri Inda Aka rubuta

 {None} kamar  yanda yake a hoton  nan


Saiku Latsa shi zai fiddo muku servers dayawa na mtn kamar haka.
 New MTN 0.0kb Tweak Server 
New MTN 0.0kb Tweak Server 2
 New MTN 0.0kb Tweak Server 3
 New MTN 0.0kb Tweak Server 4,
saiku zabi
 New MTN 0.0kb Tweak Server 2
Kamar  yanda yake a photon nan


Ku danna (Connect) kamar yanda yake a hoton nan
sannan kujira  na tsawon 30second zakuga dan Makulli wato alamar (key) a can saman wayar ku.
to da kunga ya fito saikuyi minimize na 24clan VPN Pro kuci gaba da browsing

Idan kukaci adadin 50mb to zai tsaya ma'ana yabar browsing din  gabaki daya kunga kenan acikin

New MTN 0.0kb Tweak Server 2

kaci adadin datarka ta yau kenan
to saika chanza zuwa

New MTN 0.0kb Tweak Server

ma'ana server ta farko itama tana Dauke da 50mb to anan ma saika danna (Connect) zakuga yayi connected, alamar Dan Makulli (key) yafito sake fitowa a saman wayar ku.  shima saikuyi minimize ku  cigaba da abinda kukeyi.
Fatan Zaku kasance da kungiyar 24clan Team,
Duk Abunda Baku ganeba Zaku iya yin comment ko ku Tuntubemu Ta WhatsApp a wannan Number 09021664821
Abbah Kokomerh 📝

Wednesday, October 31, 2018

Yadda Zaka Samu Garabasar 5GB akan naira 50 A Layin MTN.



Kamar yanda muke nake kawo muku cheats na airtel mtn glo harda etisalat toh yau gani ina tafe muku da garabasa na MTN mai shegen yawa😁.
Ba tare da bata lokaci ba bari muje kai saye ga yanda zaku samu 5Gb a kan naira hamsin (Naira50).
Yadda zaku more wannan garabasar.
Da farko ka danna *131*3*6#,
Idan ya bude kayi replay da 2,
Idan ya kara budewa sai ka danna 1 shikenan Congrats kasamu domin duba Balance sai ku danna *131*4# note zaka iya yi ko sau nawa duk yanda kayi za'a ninka maka, amma idan mutum yayi kuma yaga balance bai ganiba RIP bqzai samuba 😐😐 kada ku manta ku tabbatar akwai naira 50 a sim dinku ko fiye da haka ,
Idan akwai abinda baku gane ba zaku iya samuna ta whatsapp ko call tanan 09021664821 kada ku manta dq sharing dan wasuma su samu rabonau kamar yanda ni na zquna na rubuta Alhmdl
-Yanzu sai ku aika 2.

-Yauwa anzo wurin, Danna 1 to Activate.
5Gb for #50 Mtn
-Congrats, yanzu kasamu 5Gb data da 50# kacal. Domin duba datar ka, sai ka danna *131*4#. 5Gb for #50 Mtn