'Yan Sanda Sun Shafe Kwana Hudu A Kofar Gidan Sanata Dino Melaye domin Ya Fito Su kama Shi.
'Yan sandan suna son ya je ne ya amsa tambayoyi kan zargin da ake ma sa na alaka da kisan wani dan sanda a ranar 19 ga watan Yuli.
Yanzu haka 'yan sandan suna nan sun kasa sun tsare inda suka bayyana cewa ba za su bar kofar gidan Sanatan ba har sai ya fito sun tafi da shi
No comments:
Write Comments