Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Sunday, February 3, 2019

PICTURE:- Kalli Yanda Wani Yayi Zanen Jaruma Rahama Sadau

Sadau kenan a wannan zanen da aka
mata ta haskaka, kamar hoton gaske Munayi mata Fatan Alheri.

NEWS:- Nafison Na Auri Talaka - Inji Jaruma Jamila Nagudu

Nagudu ta bayyana cewa ba ta son
auren me kudi a wata hira da tayi da
kafar sadarwa ta Kannyflix. Jamila a cikin wata hira da Kannyflix
yayi da ita ta bayyana cewa bata son
auren me kudi sosai saboda tana son
mutumin da be da kwaramniya da yawa
akanshi, wanda zai bata lokacinta a
matsayin matarshi. Ta kuma ce bata son auren talaka
shima amma dai wanda zai bata
kulawa yanda ya kamata yafi
Friday, January 25, 2019

NEWS:- Kannywood Ta Ganduje Ce - Inji Ali Nuhu
Jarumi Ali Nuhu Mohammed da aka fi da Sarki mai Kannywood tare da Babban Furodusan da ya danne kowane Furodusa a Kannywood Abubakar Bashir Maishadda a halin yanzu sun goyi bayan takarar Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
Ali Nuhu ya bayyana cewa, in sha Allahu Ganduje sai ya yi takwas.
Ali Nuhu ya bayyana cewa, in sha Allahu Ganduje sai ya yi takwas.

NEWS:- Dalilin Da Ya Sa Nakeyin Tafiyar Atiku - Inji Fati Muhammad
Ba Don Kudi Nake Bin Atiku Ba, Wallahi Ina Bin Atiku Ne Saboda Kishin Kasa, Kuma Yadda Na Fahimci Atiku Haka Nake Bukatar 'Yan Najeriya Su Fahimci Shi, Shi Kadai Ne Zai Kai Kasar Nan Tudun Mun Tsira.
Jarumar Tayi Wannan Kalamin Ne A Yayin Taron Karramawa Da 'Yan Hausa Fim Suka Yi Wa Atiku A Kaduna.
@BS
Monday, January 21, 2019

Pictures:- Hotunan Maryam Gidado Da Yaja Mata Zagi Wanda Ibrahim Mai Shinku Ya Dafa Kafadarta
Dafawar da Ibrahim Mai Shunku yayiwa jaruma Maryam Gidado yaja mata zagi a shafinta na instagram.
A shekaran jiya ne dai jaruma Maryam Gidado ta daura hoton da Jarumi Ibrahim Mai Shunku ya dafata a shafinta na instagram inda da yawan mutane suka tofa Albarkacin bakunan su.

Wayansu sun bata shawara akan ta cire hoton wasu kuma zagi ne ya biyo baya wasu kuma babu abun ya fito daga bakinsu sai aibata yan masana’antar fina-finan Hausa cewa dukan su yan iska ne.
Hakan ne ya tilasta jarumar cire hoton a shafinta, idan bamu manta ba kwanakin baya irin wannan ya faru da jaruma Rahama Sadau da General Ballo Muhammad Bello ya dafata hakan kuma yajawo mata zagi a kafafen sada zumunta.

Bahaushe na cewa gani ga wane ya isa wane tsoron Allah to shin jaruma Maryam Gidado bata da labarin abun da ya faru da yar uwan nata ne?
Yan uwa mabiya wannan shafi namu mai Albarka ya kuka ganin wannan halayya da yan film din sukeyi na namiji ya dafa mace hakan ya dace kuwa?
Ku Kasance Tare Da Shafin Duniyarfim.com Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.
Saturday, January 19, 2019

VIDEO:- Ban Taba Ganin wawaye kidahumai kamar masoya buhari ba- Inji Jaruma Teema Makamashi
Ban Taba Ganin wawaye kidahumai kamar masoya buhari ba, Basu da Wani Aiki Sai Zagin da cin Mutuncin Duk Wanda Ya Saba Da Ra’ayin Su, Alhaji Siyasar Nan Ra’ayi Ne Ba addini Ba, Saboda Haka Ni Ra’ayin su. Ne Kuma Atiku Zan Zaba, Duk Uban Daya Nemi Gaya Mini Magana Ko Waye Shi Zanci Mutuncin Shi Wallahi, Wawaye Kawai! – Teema Makamashi
Danna Nan Dan Kallon Videon
Sunday, January 13, 2019

KannyWood:- Sarki Ali Nuhu Ya Cika Shekara 20 A Masana'antar Kannywood

Nuhu, Sarki na murnar cika
shekaru 20 da fara yin fim a
masana'antar fina-finan Hausa
ta Kannywood. Alin ya kasance
a masana'antar fim din Hausa tun shekarar 1999.
Ali Nuhu ya fito a fina-finai da
dama da kuma bayar da
gudummawa sosai a
masana'antar Kannywood
wanda dalilin haka ne yasa ake kiranshi da sunan Sarki, ya
kawo jarumai da dama
masana'antar wanda kuma
suka daukaka, jarumai mata
irin su,
Rahama Sadau,
Nafisa Abdullahi, da sauransu duk sun bayyana cewa Ali nuhu ne ya
kawosu masana'antar.
Kusan indai a fim da Ali zaka ga
jama'a na matukar so su
kalleshi saboda irin farin jinin
da yake dashi da kuma
kwarewa a iya aiki.
Ali Nuhu ne na daya idan za'a jero fitattun jarumai na
masana'antar Kannywood, ya
dade tauraruwarshi na haskaka
wa kuma da alama bashi da
niyyar daina yin fim nan kusa.
Ali Nuhu na da mabiya sama da miliyan 1.5 a shafin Facebook
sannan yana da mabiya sama
da dubu 800 a shafin
Instagram, yana kuma da
mabiya sama da dubu 150 a
shafin Twitter. Kusan kowane jarumi yayiwa
Ali Nuhu baya'a da cewa
shine sarkin Kannywood.
Muna tayashi murna da fatan
Allah ya kara daukaka Ameen
Kuci gaba da Ziyarto
Wannan shafin mai Albarkaa Domin samun Labarai
a Koda yaushe
Subscribe to:
Posts (Atom)

