Need To Contact Me :- +2349021664821

Wednesday, May 16, 2018

Cristiano Ronaldo Yataya Musulumai Murnan shigowan Watan Ramadan

Tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya taya musilman Duniya murnar fara azumin watan Ramadana ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Al...

Monday, May 14, 2018

VIDEO : Adam A Zango - Rangyan Official video

 ©From Adam A zango  Sabuwa waka adam a zango da ya fitar a yau a YouTube channel dinsa a mai suna rangyan ga wakar nan  domin kalla.Domin ga masu son...

AMMA AWARD SEASON 5 : Hafsat Idris Barauniya (As Best face of the Year) kalli hotuna

Jaruma Hafsat idris barauniya ta samu lambar yabo na wannan shekara 2018 wato Amma award season 5 As Best face of the year congratulations. Inda sadiq sani...

Yanda Ake Ciro Sautin Murya Acikin Bidiyo Awayar Android

assalamu alaekum maxiyarta yau munkawo muku yanda xaku Ciro sautin waka, kokuma ciro muryar bidiyo, yazama sautin muryar, yanada amfani, musamman ga wa'anda suke son...

Yanda Ake Canja Background Na Hoto. Wato Bayan Hoto

assalamu alaikum ma xiyarta Yau min kawo muku yanda ake chanxa Bayan Hoto a maida Mutum ko saudiya america dss, Canja background yanada dadi, musamma ga wa'anda sukeson...

Sunday, May 13, 2018

Yadda Ake Saukar Da Bidiyo A Instagram Ta Amfani Da KEEPVID

image © Techtakecare_Com Instagram yana daya daga cikin shafukan sada zumunta wanda matasa suke amfani dashi kullum domin susada zumunci a tsakanisu, kuma ana iya tura...