24KANNY.COM to kamar yanda muka saba kawo muku koyarwan Abubuwan xamani to yauma gashi allah Yabamu damar kawo muku yanda Ake saukar Da Bidiyo a Facebook,
A zamanin yanzu, kusan kowa yasan cewa facebook, shine kafar sada zumunta dayafi kowane shafin sada zumunta a yanar-gizo, yawan masu amfani da shi a duniya, kuma mutane dadama, kuma daga bangarori daban-daban na duniya, sukan hadu susada zumunci acikinshi. Sannan kuma kamfanin facebook yabada damar daura hoto da bidiyo dasauransu, wanda mutum zai kalla. Saide kuma wa'annan bidiyoyi da'ake daurawa, mutum bashida damar saukesu, saide kawai yakalla kaitsaye ta online.
Amma akwai hanyar daza'abi wanda ake sauke bidiyo a shafin facebook din, saide wasu mutanen sukanyi tunanin akwai wahala, inde kana amfani da waya sanfurin Android, kokuma na'ura wato Computer bashi da wahala, kawai wasu hanyoyi zakabi, acikin minti daya zaka iya komai.
Saukar da bidiyo a facebook, yanada dadi, musamman bidiyon daya burgeka kuma kakasa downloading nashi. To awannan darasin zamu nuna muku yanda zakuyi downloading na bidiyo a facebook, kawai abunda ake bukata katanadi Mega Byte isashshe, sannan yazamanto, network naka yana aiki sosai, kokuma kawai ka kunna 3G nawayarka, domin yin komai cikin sauki.
Yanzude kar mucikaku da surutu bari mufara yin abun daki-daki, tareda nuna muku harda hoto(screenshot), wanda zaitemaka wajen fahintar abun sosai.
Abubuwan Da'ake Bukata
Kakaranta darasin nan gaba-daya.
Kasauke MyVideoDownloader awayarka.
Yanda Akeyi
Dafarko kasaukar da wannan application dinda mukabada sunanshi, asama, bayan kayi downloading nashi, kayi installing nashi. Idan kagama installing nashi, saikabudeshi, daga can sama zakaga Log in, kawai kadannashi.
Daga nan kuma saika danna LOGIN, domin saikayi login, kafin kasamu damar yin downloading na bidiyon.
Yanzu, saikasa bayananka na login, wato email ko lambar waya da password, sannan kadanna madannin Log in, domin shiga Facebook da facebook naka wanda ake aiki dashi koyaushe.
Daga nana zatanemi kayi Log in With One Tap, wato wai kanayin login databawa daya ko yaushe, kawai kayi banza dasu kadanna inda aka rubuta Not Now, din nan nakasa.
Daga nan zata kawoka kan Facebook, kamar yadda kakeshiga facebook kullum. Kawai saikaje inda wannan bidiyon dazakayi downloading nashi yake, afacebook idan kanasoma zaka iyayin searching na video, kokuma wani page dabidiyon yake.
Yayinda kazo wajen bidiyon dakakeso kayi downloading nashi kawai kadanna bidiyon, wato kataba kan wannan bidiyon kokuma wannan madannin play dayake kan bidiyon.
Kawai zainuno maka list, nawasu zabuka, kaduba cikinsu zakaga Download, to kadanna kanshi, domin kayi downloading na bidiyon
Daga nan kuma zainuna maka gurin dazakasa suna, dasauransu kawai kadanna OK, kabar sauran abubuwan daka gani ayanda suke.
Bayan kagama wannan abunda mukace kayi asama, zakaga bidiyon yafara downloading, saikajira yagama downloading din.
Yayinda yagama downloading zaka iya play nashi, wato zaka iyaganinshi, nan take. Domin ganinsh kadannan Menu, wanda take can sama abangaren hagu.
Nantake zata nuna abinda yake cikin wannan menu din, kaduba gani kadanna Downloads, wato inda duk wani bidiyo dakayi downloading yake zama.
Kadanna wancan arrown domin ganin options, wato zabuka, kokuma muce list na abubuwan da ake zaba.
Daga nan zata nuna maka wasu zabuka, saikaduba zakagaPlay, acikinsu kawai saikadannashi.
Daganan bidiyon zaifara playing wato nunawa, kamar yanda kuke yana playing, kawai saikacigaba da kallon bidiyon dakayi downloading a facebook.
Bayanin Karshe
A wannan darasin munyi bayanin, yadda ake saukar da bidiyo afacebook, kuma munyi tareda screenshot, wato hotunan yadda akeyi. Wannan application din dashi kana iyayi komai a facebook dashi, kana iya chatting, posting, comment, react, dasauransu. Sannan kumashi application din bashida nauyi sosai domin baikai 5MB ba, sannan zaka iya samunshi a playstore, kokuma kayi downloading nashi ta hanyar danna sunanshi, damuka bayar akarkashin wajen, abubuwan da'ake bukata. Sannan wasu darussan ma, suna nan tafe akan yanda ake downloading na bidiyo a facebook, da instagram da youtube, amma suma dawani application din akeyi.
Nan shine karshe wannan darasin, kuma kuna iya temaka mana, ta duk inda kukaga munyi kuskure, kokuma munsa wani abunda kuke ganin, baidace ace munsa a wannan shafinba, kokuma munyi wani darasi dakuke gani badede bane, kuna iyayi mana gyara,kuma kuna iya turomana naku labarin, domin mukaru dukkanmu, wasuma sukaru daku, damu baki daya.
Sannan karkuma manta, kuna iya ajiye comment naku, a wajen comment da aka kebe akarkashin kowane darasi, dakuka karanta a wannan shafin. Sannan muna bukatar kutemaka kutura wannan darasin ga 'yan uwa, da abokan arziki, kota dandalin sada zumunta na Whatsapp, Twitter, Facebook, Instagram dasauransu. Mungode, sai mun hadu a darasi nagaba, kuhuta lafiya, sai anjima.
No comments:
Write Comments