- Asalama alaikum
- Dafarko nine Wanda jama,a
- Sukafi sani da sarkin arewa
- Sunana na gaskiya shine
- Habeeb saminu inada wata
- Magana danakeso nayi akan
- Mu garemu masu Hausa hip pop rap ita wakan hip pop
- Batu nagaskiya natsuwa takeso damuka gyra harshe
- Dakuma sanin mai zakafada
- To YAN, arewa bamayin haka
- Sedai fada dajuna habaichi
- Zagi yiwa nagaba damu rashin
- Kunyya bamu kuma dasanin
- Mai yakamata muyi, inada shawara gamai da masuyin
- Wakan hip pop musamman
- Mai dauke da harshen Hausa
- Abu nafarko se muncire
- Sonkai
- Nabiyu
- Munadena zagi
- Na uku banda hassada
- Na hudu hagen wane wani matsayi yake
- Nabiyar mukoyya ya wakan Hausa hip pop yake
- NA shida mukumasan mai alumma suke so na bakwai
- Mai zamu fadi awakar mu
- Hakan zaisa muci nasara
- Na takwas mukasan ce masu
- Taimakon junan mu
- Na tarra se munhada
- Hanu da promoters
- Domin sune zasukai mu
- Inda mukeso muje
- Nagoma mu tsaya mugama
- Yanda yan kudu suke wakokinsu dakuma yanda suke kishin yan uwansu mukuma
- Bama,yin haka sedai ma hassada
- Munafunchi karya cin amana
- Mufa tsaya muyi LA akari
- Da mutane biyu sun isa
- Susaka mudawo hankalinmu
- Kamar MI_abaga ice prince
- Dadai sauransu idan kuma
- Zamu tsaya mugani manyan
- Mawakan dasuke arewa na bangaren Hausa hip pop
- Bafa sonmu sukeba babu
- Yanda zasuyi ne kawai haryanxu munkasaganewa
- Mai yake damun mune
- Zakuga idan munyi waka
- Suna zuwa suyi dowloadig
- Suji sukuma sacemana fasahar
- Tamu suyi anfani da ita awakarsu yakamata muma
- Muhada kan mu domin ansarma kan mu YANCHI
- Awakan Hausa hip pop
- Inason duk wani mawaqin
- Hausa hip pop idan yakarantta
- Wanan abun kafin yayi magana akaina dan Allah yatambayeni
- Meyasa nafadi haka 08109124507 my WhatsApp
- NUMBER
- Dan Allah mu kiyaye
- Daga mawaqin Ku
- Sarkin arewa
- Aka mukeda arewa
- Idan kuma maganar danayi
- Tabatama wani rai to yayi
- Hakuri
Monday, May 7, 2018
Subscribe Our Channel
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments