Need To Contact Me :- +2349021664821

Wednesday, June 27, 2018

Home Yadda na kama mahaifina yana jima’I da yar’uwata’ - Matashiya

Subscribe Our Channel



tw

Wata matashiyar yarinya taba da wani labari mai ban haushi game da mahaifinta dake jima’I tare da yar’uwarta a gidansu. A cewar ta, ta gano kusancin mahaifinta
da yar’uwarta amma bata san abun nasu
har ya kai ga suna jima’I ba. Karanta
yadda ta bada labarin a kasa: Ba hoton gaskiya ba “A ko da yaushe ina lura da cewan
kusancin mahaifina da yayata yayi
yawa. Mutumin na kaunarta da yawa. A
shekarun nan, har kishi nakeyi saboda
kula na musamman da yake bata fiye da
nawa. Ni da yar’uwata mu kasance ‘ya’ya biyu da iyayenmu suka mallaka.
Ina yawan fada ma mahaifiyarmu game
da abunda nake ji akan mahaifina amma
a ko da yaushe tana kwaba ta.
“Kawai dai zuciyarki ke raya maki haka.
Mahaifinku na sanku duka” haka take
fada. “Amma duk da haka ina jin mahaifina ya
ware ni, wannan ne yasa dangantakar
dake tsakanina da yar’uwata ke gargada
duk da cewan muna harka sosai. Na
samu gurbin karatu a jami’an Benue a
shekarar bara inda zan karanci ilimin lissafi amma yar’uwata na ta
gwagwarmayan neman makaranta. Don
haka na zo hutu a makon da ya gabata a
lokacin ne nag a abunda ya ban al’ajabi a
rayuwata. “Na shigo cikin gidan a hankali domin na
ba yan’uwana mamaki tunda ban fada
masu zan zo gida ba kuma sai na tsinci
mahaifina a kan yar’uwata suna jima’I
tare a kan kujera. Nayi ihu na kuma fita
waje a guje. Sai na zauna a karkashin wani bishiya dake gaban gidanmu ina ta
karkarwa. A take na dauki jakata na
koma makaranta. Na kasa jurewa.
Yanzu ban ma san mai ya kamata nayi
ba; shin na sanar da mahaifiyata ko
kuma nayi shiru a kan zancen.” Wani shawara zaku bata tayi?

No comments:
Write Comments