Zeezee ta bayyana cewa a kaf cikin
malaman zamanin nan babu wanda taji
zuciyarta take so a matsayin mijin aure
Bai kamata a sake zaben Buhari ba -Inji Dattawan Arewa
kamar shahararren malamin addinin
Islama na kasar Zimbabuwe, Ismail Ibn Musa Menk wanda aka fi sani da Mufi
Menk. Ummi da ta saka hoton Menk a
dandalinta na sada zumunta da
muhawara ta ci gaba da cewa, amma
dan Allah a gafarceta idan abinda ta
fada akwai kuskure a ciki, ni macece
wadda bana boye abinda ke zuciyata shi yasa na fito na fada kuma ba dan
komai nake sonsa ba sai don Allah.
Ga zahirin a Hoto nan
No comments:
Write Comments