Need To Contact Me :- +2349021664821

Saturday, June 30, 2018

Jarumai 10 da sukafi Kudi a Masana'antar Kannywood

Akwai dumbin jarumai da su ke da kudi a masana'antar kannywood sai dai mun duba mutane 10 da Su ka fi kudi a wannan shekara bisa dogaro da dalilai na zahiri.1. Ali Nuhu...

Inason Fati Washa Kuma Zan Iya Auran Ta Jarumi Nuhu Abdullahi

Inason Fati Washa Kuma Zan Iya Auran Ta Jarumi Nuhu AbdullahiShahararren Jarumin nan na Kannywood, Nuhu Adullahi ya kasance daya daga cikin yan wasan da suka shiga farfajiyar...

Kalli yanda Jama'a ke tururuwar gaisawa da daukar hoto da Ahmed Musa a Masallacin Juma'a

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan a wadannan hotunan lokacin da ya halarci babban masallacin Juma'a na birnin tarayya, Abuja dan yin sallar juma'a, jama'a...

Kalli karin hotunan kamin biki na Hauwa Indimi da Muhammad 'Yar'adua

Labarin auren diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi da angonta, Muhammad 'Yar'aduwa ya karade shafukan sada zumunta inda akai ta ganin kayatattun hotunan shagulgulan...

Bakin Ciki? Mun Gaji da ganin Su Hadiza Gabon a Fim- Direkta Bono

Fitaccen mai bada umarni a fina finan Hausa da ake yi ma inkiya da Kannywood, Aminu S Bono ya bayyana damuwarsa da yadda ake yawan fito da manyan jarumai...

Karanta amsar da Rahama sadau ta baiwa wani da ya tambayeta>>Naji ance kin koma Kirista?

A kwanakin baya anyi rade-radin cewa, tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau wai ta koma Kirista dalilin korar da aka mata daga masana'antar fim din Hausa...

Friday, June 29, 2018

Gwamnan Bauchi yayi shirin fim tare da Rahama Sadau

Labarin dake zuwa mana ya nuna cewa Gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Muhammed Abubakar, zai fito a cikin wani shirin fim da Rahama Sadau zata fito a matsayin jaruma. Ana...

Kalli Kyawawan Hotunan Bikin Mairam Indimi

Garin Maiduguri na jihar Borno ta samu manyan baki sakamakon bikin auren yaran attajiri dan kasuwa, Muhammed Indimi.Diyar sa mai suna, Hauwa Indimi zata zama amaryar...

VIDEO : Download Adam A Zango - Mai Laya Official Video Song

sabon Wakar Adam A Zango Mai suna Mai Laya Ba tareda Bata Lokaciba Zaku Iya Saukar da wakar idan Kun danna wannan Blue din Rubutun DOWNLOAD HERE Soure: HausaLoaded.com kada...

Thursday, June 28, 2018

Karanta kuji Sakon Ummi Zeze Zuwa ga yan Nigeria

Ga Sakon Tsohuwar Jarumar Fim Ummi Zeezee Zuwa Ga Yan Nigeria Ta Rubuta Wannan Sakon A Shafin Instagram Dinta ""Salam dear nigerians ,wasu suna amfani da sunana a face...

Wednesday, June 27, 2018

Yadda na kama mahaifina yana jima’I da yar’uwata’ - Matashiya

Wata matashiyar yarinya taba da wani labari mai ban haushi game da mahaifinta dake jima’I tare da yar’uwarta a gidansu. A cewar ta, ta gano kusancin mahaifinta da yar’uwarta...

Tirkashi Ta kama mijinta ya na fasikanci da 'yar su

Dubun wani mutum a jihar Katsina ta cika bayan da matar sa ta damke shi dumu-dumu ya na aikata fasikanci da 'yar su mai shekaru 14 a duniya Wata mata, Mariya Inusa, mai...

Hoton Maryam Yahya da Sadik sani Sadik Da ya burge

hoton Jarumai Biyu wato Maryam yahya da sadik sani sadik da ya kayatar inda suke wajen wani Sahagali Muna Musu fatan alhe...

Karanta Kuji Wani saurayi Ya auri mata Biyu 2 a lokaci Daya

Wani saurayi dan kasar Somaliya da ya auri mata biyu a rana daya, ya ce ya yi hakan ne don ya karfafa wa maza gwiwa kamar yadda ya shaida wa BBC. Saurari mai suna Bashir...

Kalli kyawawan Hotunan Hafsat Idris (Barauniya)

kyawawan Hotunan Jaruma Hafsat idris Barauniya Da suka Gurgee....

Monday, June 25, 2018

Fati Washa ta nuna kirji da yawa a wannan hoton

image © HTDL Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wani bawan Allah a lokacin dataje kasar Nijar yin bikin sallah, saidai wau sunyi Allah wadai...

Yanda wata mata ta cire hijabinta dan gujewa kisan gilla akan hanyar Filato (jos)

image © HTDL Wani Bawan Allah mai suna Chukwuka Jerri ya bada labarin yadda wasu Musulmai su ka sha da kyar a a hanya lokacin da rikicin Filato ya barke a karshen makon...

Sunday, June 24, 2018

Dalilin da yasa Ali Nuhu da Adam A. Zango suka daina gaba.

Ga duk mai bibiyar masana'antar Kannywood ya san cewa an daɗe ba a shiri tsakanin fitattun jaruman masana'antar wato Ali Nuhu da Adam A. Zango. Jaruman dai sun ɗauƙi kusan...